Shahararren Dan Wasan Damben Boxing Floyd Mayweather Ya Je Najeriya

Tsohon zakaran damben boksin na duniya, Floyd Mayweather ya isa Najeriya a ziyararsa ta farko a nahiyar Afirka don tallata wasan gabanin wani wasa da zai yi a Dubai ranar Asabar 14 ga watan Mayu.