Qatar: Amurka, Wales Sun Yi Kunnen Doki

Wales dai ta samun bugun fenariti ne, bayan da  Walker Zimmerman ya kwade Bale ta baya, kuma alkalin wasa Abdulrahman Al-Jassim na kasar Qatar mai masaukin baki, bai yi wata-wata ba  ya nuna bugun daga kai sai mai tsaron gida.