Najeriya Da Girka Na Karfafa Dangantakarsu Ta Bangaren Tattalin Arziki

Najeriya da kasar Girka wato Netherlands na bukatar inganta hadin gwiwar tattalin arziki, domin karfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu, a cewar hukumar kula da kawancen kasashen biyu.