Martanin Mutane Kan Rufe Kasuwanni A Kaduna

Mako daya da kulle kasuwanni biyu a jihar Kaduna, gwamnatin ta sake sanar da kulle dukkanin kasuwannin mako dake kananan hukumomi biyar da ke shiya ta biyun jihar har sai abin da hali ya yi.