Kaddamar Da Aikin Hako Mai A Arewa Zai Zama Daya Daga Cikin Ayyukan Da Ba Za A Taba Mantawa Da Su Ba A Mulkin Buhari – Bashir Ahmad

Rahotanni sun ce filayen Kalmoni da za a kaddamar da aikin, na dauke da arzikin man da yawansa ya haura sama da ganga biliyan daya.