Har Yanzu Ba A Samu Dan Wasan Kwallon Kafa Da Ya Kai Pele Ba – Farouk Yarma

Masu sha’awar kwallon kafa da ma sauran jama’a a fadin duniya na ci gaba da nuna alhini kan rasuwar shahararren dan wasan kwallon kafan nan na kasar Brazil , Pele.