Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata ranar hutun Maulidi

Raba a Facebook

Tura zuwa Twitter

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata 19 ga Oktoba, 2021 a matsayin ranar hutun murnar bikin Mawlidi na wannan shekarar don tunawa da ranar haihuwar Annabi Muhammad (Sallal-lahu alaihi wa sallam).

Ministan cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwar a madadin Gwamnatin Tarayya da Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta fitar, yana mai taya dukkan musulmin da ke ciki da wajen Najeriya murnar bikin wannan shekarar.

  • Facebook

    Twitter

Labarin baya‘Babu wani shugaba a Najeriya da ya taɓa samun farin jinin Buhari’- Femi Adesina

Hausa Daily Times ingantacciyar kafar yaɗa labarai ce da ke da ƙwararrun ma’akata ƙarƙashin jagorancin ƙwararrun ƴan jarida.