CBN Ya Turawa Bankuna Kudi, Ya Ce Su Yi Aiki A Karshen Mako Don A Wadatar Da Jama’a

A watan Maris kotun kolin Najeriya ta ce a ci gaba da amfani da tsoffin kudaden naira har zuwa karshen 2023.