Muhammadu Na Gombawa, Daga Abdullahi Misilli

Muhammadu Mai Network 11-100Muhammadu Mai Industrial parkMuhammadu Mai mega motor parkMuhammadu Mai DEVAGOMMuhammadu Mai Gombe Capital…

Read More

GABA DA GABAN TA: Kotu ta umarci a maida daraktocin Hukumar NFIU da aka kora saboda sun binciki sirrin kuɗaɗen Tinubu da Atiku

Kotun Sauraren Kararraki da Bin Haƙƙin Ƙorafe-ƙorafen Ma’aiakata, ta bayar da umarnin a gaggauta maida daraktocin…

Read More

Gangamin APC na nan ranar 26 ga Maris, kuma Buni ne shugaban jam’iyya Daram-Dam – Ahmed

Shugaban Matasa na jam’iyyar APC Ismaeel Ahmed ya ce jam’iyyar ba ta karya dokar hukumar zabe…

Read More

GUDUN TSIRA: Yadda aka tattake yara kanana yayin gudun tsere wa ‘ƴan bindiga a Katsina

A ranar Alhamis ne wasu yara 7 suka rasa rayukansu a kauyen Shimfida dake karamar hukumar…

Read More

GABA KURA BAYA SIYAKI: Mala Buni muka sani shugaban APC, ba Sani Bello – Gargaɗin Hukumar Zaɓe ga APC

A ci gaba da damalmala cikin ruɗaninnsiyasa da jam’iyya mai mulki ta afka ciki tsindum, hukunar…

Read More

‘Mun sha ruwan wuta ba ƙaƙƙautawa’ -Mataimakin Gwamnan Kebbi, bayan ya sha da kyar

Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Samaila Yombe, ya bayyana yadda mahara su ka riƙa yi wa tawagar…

Read More

DABARUN TANADIN KAYAN NOMA: Najeriya ta hana ‘yan ƙasar waje sayen kayan gona kai-tsaye daga hannun manoma

Gwamnatin Najeriya ta hana baƙi ‘yan ƙasar waje sayen kayan gona kai-tsaye daga hannun manoman mu…

Read More

TSIGE MALA BUNI: Umarnin Buhari muka bi, dama kuma jam’iyyar APC na cikin halin rudani a karkashin sa – El-Rufai

Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa gwamnoni 19 na jam’iyyar APC suka amince da…

Read More

TASHIN HANKALI: Sojoji 18 ‘yan bindiga suka kashe a Kanya jihar Kebbi – Rundunar Sojin Najeriya

Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da mutuwar sojoji 18 da ‘yan bindiga suka kashe a kauyen…

Read More

SUN YI TUTSU: Majalisar Dattawa ta ƙi ƙara yi wa Dokar Zaɓe Kwaskwarima, kamar yadda Buhari ya nemi su yi

Majalisar Dattawa ta yi fatali da wani ƙudirin neman su ƙara yi wa Sabuwar Dokar Zaɓe…

Read More