Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu Alaikum Ya bayin Allah! Babban Malamin mu, Ash-Sheikh…
PDP ba gadon gidan ku bane – Martanin Obaseki ga Wike
Gwamnan jihar Edo ya maida wa gwamnan Ribas Nyesome Wike martani inda ya gard’gaɗeshi da ya…
HARƘALLAR HUSHPUPPI: ‘Ni ban wanke Abba Kyari daga zargin damfarar dala miliyan 1.1 ba’ -Minista Malami
Ministan Shari’a Abubakar Malami ya ƙaryata wani rahoto da aka buga cewa ya na ƙoƙarin wanke…
Dalilin da ya sa na wancakalar da APC, jam’iyyar El-Rufai da Buhari – Samaila Suleiman
Ɗan majalisan da ke wakiltar Kaduna ta Arewa a majalisar Tarayya Samaila Suleiman, da aka fi…
Jihar Jigawa: Yadda suke kallonta da yadda muka kallonta, Daga Adamu Mai-Ɗalibai Kazaure
Jihar Jigawa ɗaya ce daga cikin Jihohi 36 na Tarayyar Najeriya, an ƙirƙireta daga cikin Jihar…
AN GUDU NA A TSIRA BA: Ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutane 11 a Shimfiɗa, jihar Katsina
Tun bayan cire sojoji daga makarantar Sakandare da ke Shimfiɗa mutanen yankin suka fara arcewa daga…
GA ƘOSHI GA KWANAN YUNWA: ‘Ba a taɓa noma masara mai yawa a Najeriya kamar cikin 2021 ba’ -Hukumar Abincin Amurka
Hukumar Bunƙasa Abinci ta Amurka, wato United State Department of Agriculture, (USDA), ta bayyana cewa tun…
RIKICIN RASHA DA UKRANIYA: Kowa ya yi tanadi, za a yi tsananin karancin abinci nan da watanni biyu masu zuwa a Najeriya- Dangote
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya gargadi yan Najeriya cewa kowa yayi tanadi kuma a…