Ministan Harkokin Sufuri Rotimi Amaechi ya bayyana cewa mutane 20,000 ne za a ɗauka aiki a…
Yadda ‘Yan bindiga suka kashe Manjo Janar Hassan Ahmed a hanyar Lokoja-Abuja
Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana cewa wasu Yan bindiga sun kashe wani babban dakare a rundunar…
Soja ya bindige budurwarsa a dalilin zargin tana yi masa yankan baya
Rundunar ‘yan sandan jihar Bayelsa ta bayyana cewa ta tsinci gawar wata yarin mai suna Jennifer…
Majalisar Dattawa ta amince Buhari ya ciwo bashin dala biliyan 8.3 da fam miliyan 490 daga bankuna da cibiyoyin hada-hada kusan 12
Majalisar Dattawa ta amince wa Shugaba Muhammadu Buhari ciwo bashin gudanar ayyukan raya ƙasa har na…
EFCC ta buɗe manhajar da za a riƙa kwarmata mata inda kadarorin ɓarayin gwamnati su ke
Shugaban Hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa ya ƙaddamar da buɗe sabuwar manhaja, wato ‘app’ wanda jami’a za…
SAKA SAKAMAKON ZABE A YANAR GIZO: An kicime a majalisar Dattawa
An kaure da hayani a majalisar Dattawa ranar Alhamis saboda rashin amincewar wasu daga cikin ‘yan…
INEC: Mutum 542,576 sun yi rajistan zabe ta hanyar CVR a yanar gizo
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kan ta ta kasa (INEC) Mahmood Yakubu ya bayyana cewa hukumar…
Najeriya za ta karbi kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona miliyan 41 a karshen Satumba – Inji Shu’aib
Shugaban hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko ta ƙasa NPHCDA Faisal Shu’aib ya…