‘Yan sandan Paris Sun Ba Da Hakuri Kan Hatsaniyar Ranar Wasan Karshe Na Gasar UEFA

Mutane da dama ‘yan sandaN Paris suka feshe da hayaki mai sa kwallo a lokacin da…

Read More

Hukumar CAF Ta Yi Fatan Alheri Ga Najeriya, Morocco, Tanzania Da Za Su Wakilci Afrika A Gasar Kofin Duniya Ta Mata

Kasashen Najeriya, Morocco da Tanzania sun yi nasarar samun gurbin wakiltan Afrika a gasar cin kopin…

Read More

Romelu Lukaku Ya Tafi Jinya

A ranar Laraba Belgium za ta kara da Poland sannan ranar Asabar ta kara da Wales,…

Read More

Real Madrid Ta Bi Sahun Liverpool Wajen Yin Korafi Kan Yadda Aka Shirya Wasan Karshe Na Champions League

A farkon makon nan Liverpool ita ma ta shigar da nata karan inda ta soki hukumomin…

Read More

Gareth Bale Na Ban-Kwana Da Real Madrid

Bale ya taimakawa Real Madrid ta lashe kofi 19, ciki har da na nahiyar turai guda…

Read More

UEFA Na Bincike Kan Turmutsitsin Da Ya Faru A Wasan Karshe Na Champions League

Magoya bayan Liverpool sun yi korafi kan tsaurara matakan da aka saka a kofar shiga filin…

Read More

An Kammala Cinikin Sayar Da Chelsea Ta Ingila

Ana gab da shiga wani sabon tarihi a duniyar kwallon kafa, yayin da aka kammala hada…

Read More

Real Madrid Ta Lashe Kofin Gasar UEFA Na Bana

Wannan shi ne karo na 14 da Madrid take lashe kofin na gasar zakarun nahiyar turai.

Read More

Wacce Kungiya Sadio Mane Zai Koma Bayan Wasan Karshe Na Gasar UEFA?

Mane, wanda ya koma Liverpool a shekarar 2016, na da shekara daya kafin kwantiraginsa ya kare.

Read More

Zlatan Ibrahimovic Ya Tafi Jinyar Wata Bakwai

Kungiyar Milan ta ce an yi aikin kwaurin ne a Faransa, a kokarin da take yi…

Read More