EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha ya shiga hannun hukumar EFCC bayan mamaye gidan da da…

Read More

Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

Mazaunan kauyen Ruwan Bore dake karamar hukumar Talatan Mafara a jihar Zamfara sun tabbatar cewa ‘yan…

Read More

SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

Waɗansu ‘yan takarar shugaban ƙasa su bakwai daga yankin Kudu masu Gabas da ke nema a…

Read More

TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

Sarkin Katsina Mai martaba Abdulmumini Usman ya shaida wa mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo cewa lallai…

Read More

TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

Ɗaya daga cikin waɗanda ke kan gaba wajen takarar gwamnan jihar Kaduna a jam’iyyar APC ,…

Read More

Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

Hedikwatar Hukumar tsaron ƙasa DHQ ta bayyana cewa dakarun sojin Najeriya dake aiki a karkashin ‘Operation…

Read More

Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

Gwamna Abubakar Badaru na Jihar Jigawa ya yi bitar tunin yadda tsohon Gwamnan Jihar Legas, Bola…

Read More

BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

Matasa a Warji jihar Bauchi sun babbake shaguna da gisaje da dama a garin Warji jihar…

Read More

Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed ya bayyana cewa farin jini shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sa…

Read More

Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

Dan majalisan dokoki dake wakiltar Bagwai/Shanono a jihar Kano Ali Isah ya doka ‘Ribas’ bayan har…

Read More