Buhari zai halarci taron Majalisar Ɗinkin Duniya a Amurka

Buhari zai halarci taron Majalisar Ɗinkin Duniya a Amurka

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tafi ƙasar Amurka ranar Lahadi domin halartar taron Majalisar Ɗinkin Duniya a birnin New York.

Karin bayani nan tafe.

An wallafa wannan Labari September 18, 2021 5:48 PM

Hausa Daily Times: Hausa Daily Times ingantacciyar kafar yaɗa labarai ce da ke da ƙwararrun ma’akata ƙarƙashin jagorancin ƙwararrun ƴan jarida.