Biden Ya Nemi Majalisar Dokoki Ta Dakatar Da Harajin Da Ake Karba A Hannun Masu Shan Mai
Farashin man fetur ya haifar da kaso mafi girma na hauhawar farashin kayayyakin masarufi, hayar gidaje, farashin tikitin hawa jiragen sama da sauran abubuwa da dama