Ba a abokantaka a fili, Suarez ya fadawa Messi kan karawarsu a gasar Copa America

Za ka karanci mai tsaron gida ne a wani takamaiman lokaci, Amma ban yi hakan ba, shi mai tsaron gida ne da ake mutuntawa a gasar Premier. Dangane da Leo (Messi) kuwa, mu abokanai ne, amma yadda za mu kara da Barcelona da kuma yadda za mu kara da Argentina duk daya ne a wurina.