HIMMA DAI MATA MANOMA: Yadda noman masara, waken soya da kashu ya karɓi matar da ta watsar da aikin banki

A jami’a, Bolanle Kayode ta yi digiri na farko a fannin tsarin noman tattalin arziki. Bayan…

Read More

RAJISTA ZAƁE A YANAR GIZO: Yadda matasa da ɗalibai su ka fara rige-rigen rajista a matakin farko – Shugaban INEC

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa jimillar ‘yan Najeriya 542, 576 ne su ka…

Read More

Majalisar Dattawa ta yi biris da koken waɗanda su ka raina kashi 3% ta rattaba hannu kan Dokar Rabon Arzikin Mai ta PIB

Majalisar Dattawa ta yi biris da koke-koke da ƙorafe-ƙorafen jihohi da al’umma masu neman a ƙara…

Read More

Hukumar Bin Diddigin Safarar Kuɗaɗen Sirri NFIU ta ce ta na shan matsin-lamba daga ‘yan siyasa da manyan jami’an gwamanti

Hukumar Bin Diddigin Safarar Kuɗaɗen Sirri, wato National Financial Intelligence Unit (NFIU) ta ce ta na…

Read More

Za a rataye duk wanda aka samu da taimakawa masu garkuwa a jihar Neja

Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello ya sanya hannu a wasu dokoki ciki har da na…

Read More

SUNAYE: Sanatocin da ba su yarda a rika saka sakamakon zaɓe a yanar gizo ba, da wadanda suka ce a rika sakawa

A ranar Alhamis, kafin majalisar dattawa ta tafi hutun sati 9 ta kicime cikin ruɗanin amincewa…

Read More

BIDIYON DALOLI: Ganduje ya shigar da sabuwar ƙara a Abuja

A wani abu mai kama da ƙi-faɗi, Gwamna Abdullahi Ganduje ya sake shigar da Jaafar Jaafar…

Read More

Mutum 20,000 za su samu aiki a ginin titin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Kano – Minista Amaechi

Ministan Harkokin Sufuri Rotimi Amaechi ya bayyana cewa mutane 20,000 ne za a ɗauka aiki a…

Read More

Yadda ‘Yan bindiga suka kashe Manjo Janar Hassan Ahmed a hanyar Lokoja-Abuja

Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana cewa wasu Yan bindiga sun kashe wani babban dakare a rundunar…

Read More

Gwamnan jihar Kebbi ya yiwa mataimakinsa ta’aziyya

Mataimakin gwamnan jihar kebbi, Dr Sama’ila Yombe Dabai ya karbi baƙoncin Gwamnan jihar Abubakar Atiku Bagudu…

Read More