An Bayyana Gwarzayen Da Suka Sami Lambar Yabon ‘Yan Wasan FIFA na 2021

Messi, Ronaldo, Mbappe, da Lewandowski suna cikin jerin sunayen ‘yan wasan da FIFA ta fitar da za ta ba kyautar gwarzon dan wasa na shekara.