Ƙuri’un Yusuf Garba bai kai ya ci gaba da zama a gidan ‘Big Brother’ ba an fidda da shi

Daya daga cikin wadanda aka fafatawa a gasar cin kyautar naira biliyan 90 na BBNaija Yusuf Garba ya fita daga gidan Big Brother yau.

Duk da cewa da yawa cikin waɗanda suka kalli cire mazauna gidan Big Brother sun bayyana cewa abin bai yi musu daɗi ba.

Da dama daga cikin wadanda suka kalli shirin sun koka kan yadda aka fidda waɗanda shi Yusuf ɗin.

Itama ɗaya da ga cikin jarumar shirin mai suna Saskay ta fita daga shirin.

Yanzu sauran mutum 9 a gidan Big Brother.